Tuesday, October 18, 2016

EFCC TA CAFKE OBANIKORO, TSOHON KARAMIN MINISTAN TSARO NA NIGERIA



EFCC Ta cafke tsohon karamin Ministan tsaro na Nigeria, Musiliu Obanikoro, bayan dawowansa daga kasar Amurka.

Obanikoro, wanda ya taba zamowa Ambasadan Nigeria a kasan Ghana, ya gudu daga Nigeria a 2015 bayan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya fadi a zabe. 

SaharaReporters sun rawaito cewa ya shigo Nigeria ne tare da taimakon wasu manyan gwamnati da sukayi alkawarin temaka masa wajan hukuma. 
A kwanakin baya ya taba alkawarin cewa baze taba dawowaba, saboda gwamnatin Amurka zata bashi kariya dan yana da takardan shaidan dan kasa. 

No comments:

Post a Comment