-----------------------------------------------------------
Gwamnatin tarayyar tayi Umarnin a saki zun zurutun kudi har naira billion 65bn ga sabon shirin ta na National Social Investment Programme.
Karamar Minister Budget and National Planning Hajiya Zainab Ahmed ce ta bayyana haka ga manema labari
In ba'a mance ba a baya Gwamnatin tarayya tayi alkawarin samar da ayyukan yi ga dubban matasan da basu da aikin yi tare da biyan albashi naira Dubu biyar ga marasa galihu
Wanda a dalilin haka ta samar da National social investment Programme da za'a gabatar da ayyukan Karkashin sa.
No comments:
Post a Comment